Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar rashin yanke hukunci ga mazauna gidan yari a Najeriya

Wata matsala da ke matukar damun lauyoyi da kuma wadanda aka tuhuma da aikata laifuka a Najeriya, ita ce yadda ake tsare da masu laifuka a gidan yari ba tare da an yanke musu hukunci ba.Dangane da haka ga rahoton da wakilinmu na jos Muhammad Tasiu Zakari ya aiko mana. 

Masu laifuka da ke kulle a gidan yari sun koka game da rashin yanke musu hukunci
Masu laifuka da ke kulle a gidan yari sun koka game da rashin yanke musu hukunci
Talla

02:26

Matsalar rashin yanke hukunci ga mazauna gidan yari a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.