Isa ga babban shafi
Najeriya

Yan Boko Haram sun kai samame garin Takulashi

A tarrayar Najeriya yan kungiyar Boko Haram su kai hari tareda kona kauyen Takulashi dake arewa maso gabacin kasar.Sheidu daga yankin sun bayyana cewa maharan dauke da mugan makamai sun cinawa gidajen bayu allah wuta tareda dama suace cimaka da dama. 

Wasu yan kungiyar Boko Haram da aka kama a kan iyaka da kasar Kamaru.
Wasu yan kungiyar Boko Haram da aka kama a kan iyaka da kasar Kamaru. RFI/Nicolas Champeaux
Talla

Sama da gidaje dari suka kone kurmus.
Yayi da a dai wajen wani rahoto da kungiyar Amnesty International ke nuni da cewa sama da mata 2000 ne yan kungiyar ta Boko haram suka suace daga watan janairu shekarar 2014.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.