Isa ga babban shafi
Najeriya-kano

An gudanar da gangamin Yaki da Fyade a Kano

A Jihar Kano da ke arewacin Najeriya, an gudanar da gangamin yaki da fyade, a dai-dai lokacin da rundunar ‘yan sandan jihar ta gurfanar da mutane 57, da ake zargi da laifin bata yara kusan 60, gaban kul iya. Hukumomin hisbah dana ‘yan sandan dama kungiyoyin kwadago dana kare hakkin yara ne suka kudiri aniyar kawar da wannan mummunar dabi'ar.

Spencer Platt/Getty Images
Talla

A ‘yan kwanaki nan dai ana samu rahotannin zargin cin zarafin yara musamman a makarantu, abinda ya dauki hankulan mahukuntan jihar tashi tsaye.

Ga Rahoto Abubakar Dandago daga Jihar Kano

03:27

Rahoto: Gangamin Yaki da Fyade a Kano

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.