Isa ga babban shafi
Najeriya

'Yan Najeriya na kaucewa mu'amala da banki

A Wani Bincike na baya-bayan nan da Hukumar bada kariyar Inshora ga masu Ajiya a bankuna wato NDIC ta fitar, ya tabbatar da cewa sama da kashi 60 cikin 100 na 'yan Najeriya, galibi daga yankunan karkara, na kaucewa mu'amala da bankuna ta fannin ajiya ko neman lamuni.Lamarin da babban bankin kasar ta CBN, ke cewa yana yiwa tattalin arzikin Najeriya illa.Wakilin mu Shehu Saulawa daga Bauchi ya duba wannan yanayi, ga kuma rahoton sa.

Babban Bankin Najeriya.
Babban Bankin Najeriya. Wikimedia/Chippla
Talla

02:48

'Yan Najeriya na kaucewa mu'amala da banki

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.