Isa ga babban shafi
Najeriya

Kano ta dauki nauyin karatun wasu Marayun Borno

Yara kanana da dama da ayyukan kungiyar Boko Haram ya mayar Marayu, a yankin arewa maso gabashin kasa, yanzu haka fiye da yara dari ne daga Marayu za su ci gajiyar wani shiri na saka su a makaranta tare da kula da rayuwarsu, karkashin wata yarjejeniya tsakanin gwamnatocin Kano da Borno. Kamar yadda wakilinmu a Kano Abubakar Issa Dandago ya aiko da rahoto.

Bukin Salla da Gwamnatin Kano ta shiryawa Marayu.
Bukin Salla da Gwamnatin Kano ta shiryawa Marayu. RFI/Dandago
Talla

03:20

RAHOTO: Kano ta dauki nauyin karatun wasu Marayun Borno

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.