Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalolin fitinar zabe a Najeriya

Kungiyoyi da dama na gwamnati da ma su zaman kansu suna ta kokari waje wayar wa mutane kai akan rikicin da ke biyowa bayan zabe, amma sun gaza dakile abubuwan da ke haddasa wadannan fitintinu. Daga yola Jihar Adamawa a Najeriya Kabiru Arayu ya diba matsalar a cikin rahoton da ya aiko.

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan tare da tawagarsa a yakin neman zaben 2015
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan tare da tawagarsa a yakin neman zaben 2015 RFI hasau/kabir
Talla

02:53

Rahoto: Matsalolin fitinar zabe a Najeriya

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.