Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan bindiga sun sace ma’aikatan Polio a Bauchi

Rundunar 'yan sandan Jihar Bauchi a Najeriya na ci gaba da binciken makomar daya daga cikin jami'an kula da lafiya guda uku da ke bayar da da Allurar rigakafin Polio, da wasu 'Yan bindiga suka sace a garin Darazo. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.

Rigakafin cutar Polio da ake ba Yara kanana a Najeriya
Rigakafin cutar Polio da ake ba Yara kanana a Najeriya AFP/Pius Utomi Ekpei
Talla

01:49

Rahoto: ‘Yan bindiga sun sace ma’aikatan Polio a Bauchi

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.