Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Kasimu Kurfi, Shugaban Kamfanin APT a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya kawo ziyara a Najeriya, shugaban kasa daga Nahiyar Turai da ya halarci taron bikin cika shekaru 100 da dunkulewar yankin arewaci da kudanci a matsayin kasa Najeriya, a daidai lokacin da kasar ke neman taimako don magance matsalar tsaro bayan Faransa ta taimakawa Mali da Afrika ta tsakiya. Baya ga batun Tsaro, akwai dadaddiyar dangantakar huldar kasuwanci da ke tsakanin Faransa da Najeriya, tsawon shekaru 100 da suka gabata. Akan haka ne Kuma Awwal Janyau ya tattauna da Dr Kasimu Kurfi shugaban kamfanin hada-hadar hannayen jari na APT a Jahar Lagos, dangane da huldar kasuwanci tsakanin kasashen biyu.

Ziyarar Hollande a Najeriya
Ziyarar Hollande a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.