Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya ta yi Hasarar kudi saboda yajin aiki

Alkalumma daga wata hukuma mai zaman kanta, Nigeria Education Initiative (NEI) sun nuna cewa kasar ta tabka hasarar kudi sama da Naira miliyan dubu dari, a tsawon watanni biyar da jami'oin kasar suka kasance a rufe saboda yajin aikin malamai. Yayin da yajin aikin da likitocin kasar suka kaddamar ke shirin sake jefa kasar cikin wani mawuyacin hali.  Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.

kofar shiga Jami'ar Bayero  tsohuwar Makaranta a Kano
kofar shiga Jami'ar Bayero tsohuwar Makaranta a Kano REUTERS/Stringer
Talla

03:19

Rahoto: Najeriya ta yi Hasarar kudi saboda yajin aiki

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.