Isa ga babban shafi
Najeriya

Yan bindiga a Kano sun harbe mutane 9 har Lahira

JAMI’AN ‘yan sanda a tarayyar Najeriya sun bayyana cewar wasu ‘yan Bindiga dadi sun hallaka mutum 9 a wata cibiyar kiyon Lafiya da ake gudanar da allurar riga-kafin cutar shan Inna a birnin Kano.Akalla dai an kashe wadannan Mutanen ne a wasu hare-hare guda 2 da aka kai. 

Wasu motocin yaki na Jami'an tsaro a Najeriya da aka gani a harabar Jami'ar Bayero a Kano bayan 'Yan bindiga sun kai hari inda suka kashe mutane 20
Wasu motocin yaki na Jami'an tsaro a Najeriya da aka gani a harabar Jami'ar Bayero a Kano bayan 'Yan bindiga sun kai hari inda suka kashe mutane 20 REUTERS/Stringer
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.