Isa ga babban shafi
Waiwaye Adon Tafiya

Waiwayen Muhimman abubuwan da suka faru a mako

Wallafawa ranar:

Shirin na Waiwaye Adon Tafiya, kan zo wa masu sauraro sau biyu a kowane mako, ranakun Assabar da yamma da lahadi da safe. Shiri ne da kan yi bitar muhimman labarai da rahotannin da aka gabatar a Sashen hausa na Rediyon Faransa RFI, inda mukan tantance mu zabo rahotannin da suka yi fice cikin mako.

Talla

A shirin na wannan mako, mun mayar da hankali ne kan labaran da suka fito daga Najeriya, Jamhuriyyar Nijar da wasu kasashen duniya. Amma shirin, ya faro ne da batun labarin wasan cin kofin Afrika da kasar Zambiya ta lashe sannan mun kammala da hira kan neman kiran taron kasa a tarayyar Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.