Isa ga babban shafi
Najeriya

Hotunan Zanga-zanga a Jahar Legas

An shiga kwanaki uku na yajin aikin ma'aikata a Najeriya kuma zanga-zangar ta ci gaba da Tasiri a sassan yankunan kasar musamman Jahar Legas inda daruruwan mutane suka yi gangami a dandalin marigayi Gani domin nuna adawa da Janye tallafin Mai. kuna iya kallon hotunan zanga-zanga a Jahar Legas.

Masu Zanga-zangar adawa da janye Tallafin Man fetur a jahar Lagos Tarayyar Najeriya. Malaman Addinin musulunci sun jagoranci Zanga-zangar a Ojota
Masu Zanga-zangar adawa da janye Tallafin Man fetur a jahar Lagos Tarayyar Najeriya. Malaman Addinin musulunci sun jagoranci Zanga-zangar a Ojota Save Nigerian group
Talla

Hotunan Zanga-zanga a Legas

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.