Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Bukin yaki da cutar sida ta AIDS

Wallafawa ranar:

Shekaru talatin ke nan da ake ware rana domin bukin yaki da cutar Sida ta HIV/AID a kasashen duniya da suka hada da Nahiyar Afrika.A cikin wannan shirin mun kawo muku bukin ranar da aka gudanar a Jahar Sokoto Tarayyar Najeriya tare da wakilinmu Faruk Muhammad Yabo. Daga nan kuma shirin ya leka Jamhuriyyar Nijar inda Kubra illo ta diba yadda aka gudanar da bukin.

Bukin ranar yaki da cutar Sida ta AIDS
Bukin ranar yaki da cutar Sida ta AIDS REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.