Lafiya Jari ce
Kalubale na tunkaro masu fama da cutar HIV AIDS a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:01
Shirin lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan lokaci ya yi duba kan yadda dubun dubatar masu dauke da cutar HIV AIDs a a Najeriya ke gab da fuskantar kalubale bayan da kungiyoyi da kasashen da ke tallafawa wajen samar da magungunan cutar ke gab da janyewa.