Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Alkalumar mata da ke kamuwa da yoyon fitsari na karuwa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Duk da irin kokarin da Gwamnatoci ke cewa sunayi har a kafafan yadda labarai, da kungiyoyi masu zaman kansu don dakile matsalolin da ke haifar da yoyon fitsari a Najeriya, alkallumar mata manya da kanana musamman a yankunan karkara da ke kamuwa da lalurar na karuwa, ga kuma korafin rashin inganci a fanin kiwon lafiya don samun kulawa na musamman.

USAID ta ce akasarin mata da ke dauke da yoyon fitsari ba sa samun kulawa
USAID ta ce akasarin mata da ke dauke da yoyon fitsari ba sa samun kulawa IFD2
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.