Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda ake gadon cutar tsiyayar jini

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattauna ne kan yadda ake gadon sinadarin cutar tsiyayar jini da ake kira Hemophilia a turance. Masana sun ce cutar ba ta cika yaduwa ba a tsakanin al'umma amma tana da wuyar magani.

Wani dake fama da cutar tsiyayar jini wato Hemophilia
Wani dake fama da cutar tsiyayar jini wato Hemophilia diseasespictures.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.