Isa ga babban shafi
Angola

Mutane 16 sun mutu a hadarin motar kasar Angola

Wasu ‘Yan gudun hijira 16 daga Janhuriyar demokradiyar Congo, sun mutu a Angola, sakamakon hadarin mota da ya ritsa da su, lokacin da motar da suke ciki ta fadi.

Wajen wani hadarin mota.
Wajen wani hadarin mota. REUTERS/Philippe Laurenson
Talla

Binciken da ‘Yan sanda suka gudanar na nuna cewa, wadanda hadarin ya rutsa da su ne makure a wata motar barasa, a yayin da Direban motar ya arce bayan aukuwar hadarin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.