Isa ga babban shafi
Greece-EU

Ministocin Kudade Na Kasashen Turai Na Taro Game Da Matsalar Kasar Girka

Ministocin harkokin kudi na kasashen Turai 17 masu aiki da kudi daya, na gudanar da suna tattauna yuwuwar kara kudadeden da suka kai euro bilyan takwas wa kasar Girka, domin daidaita tattalin arzikinta.Dubban ma’aikata na kasar ta Girka zasu rasa aiki. Amma wasu dalilai ke janyo gindaya wadannan ka’idoji na rage ma’aikata, Dr Badayi Sani masanin tattalin arziki na Jami’ar Bayero ta Kano dake Tarayyar Nigeria, ya yi mana karin haske akai: 

Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy tare da Shugaban kasar Girka George Papandreu
Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy tare da Shugaban kasar Girka George Papandreu Rfi
Talla

00:44

Dr Badayi Sani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.