Isa ga babban shafi
US-France

Ba Kazafi Nayi Wa Strauss-Kahn Ba- Inji Nafissatou

Matar nan data zargi tsohon Shugaban Asusun Bada Lamuni na Duniya Dominique Strauss-Kahn, da neman yi mata fyade, ta bara gameda kazafin da tayi.Maccen mai suna Nafissatou Diallo, ta fadawa wata mujalla, mai suna Newsweek, yau littini cewa burin ta shine a daure tsohon Shugaban Asusun bada lamunin.Ta rantse da Allah cewa ba kazafi tayi masa ba, amma a zahiri gaskiya ta fadi na abinda ya faru.Tana maida martani ne sakamakon zargin da ake yi cewa ta sauya maganan da tayi tunda fari 

Robin Roberts na tattaunawa da Nafissatou Diallo
Robin Roberts na tattaunawa da Nafissatou Diallo RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.