Isa ga babban shafi
Norway

An Kama Maharin Bama-baman Oslo Daya Kashe Mutane Samada 92

‘Yan sandan kasar Norway yau asabar sun bayyana cewa suna tsare da wani mutun kirista, da ake zargin yana da hannu wajen kazamin harin bama-bamai a birnin Oslo daya yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 92.Bayanan na nuna cewa maharin yayi shigan kayan ‘yan sanda ne ya kutsa kai inda ake wani taron matasa inda yayi ta taasa.Kafofin yada labaran kasar ta Norway basu iya bayyana musabbabin wannan kazamin hari ba.   

Ginin Gwamnati  dake Oslo bayan harin Ban na jiya
Ginin Gwamnati dake Oslo bayan harin Ban na jiya RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.