Isa ga babban shafi
NATO-Libya

Kungiyar NATO ta Amsa Kisa A Libya

Kungiyar  Kawancen Tsaro ta NATO, ta dauki alhakin kashe fararen hula a birnin Tripoli, sakamakon wasu hare haren da ta kai birnin.Wannan na zuwa ne bayan korafin da Gwamnatin Libya tayi, ta hannun Ministan yada labarai, Musa Ibrahim. 

Babban Sakataren Kungiya NATO  Anders Fogh Rasmussen na tattaunawa da manema labarai
Babban Sakataren Kungiya NATO Anders Fogh Rasmussen na tattaunawa da manema labarai RFI
Talla

 

00:12

Musa Ibrahim

"me ya kawo haka, haka ne kare fararen hula, haka ne hanyar samar da zaman lafiya a Libya, da kai hari kan fararen hula, da kuma kashe daukacin iyalin gida guda."

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.