Isa ga babban shafi
Zambia

Tsohon Shugaban Zambia Chiluba Ya Mutu

Tsohon Shugaban kasar Zambia Frederick Chiluba ya mutu yana da shekaru 68.Frederick Chiluba ya shugabanci kasar Zambia tsakanin 1991-2001.Shine ya kawo karshen mulkin shekaru 27 na  Keneth Kaunda.Da ya nemi zarcewa da mulki fiye da shekaru 10 an zarge shi da satan kudaden Gwamnati.Wata Kotu a London saida ta gurfanar dashi da laifin wawushe kudaden da suka kai kudin Amirka Dala Miliyan 46. 

Tsohon Shugaba Marigayi Frederick Chiluba
Tsohon Shugaba Marigayi Frederick Chiluba RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.