Shugabannin Sudan Na Tattauna Batun Rikicin Kan Iyaka
An fara zaman taron samo hanyoyin warware rikicin da ya barke tsakanin yankin Arewaci da kundancin kasar Sudan a birnin Adis Ababa na kasar Etciopia.Mahaman Salisu Hamisu ya hada mana rahoto a kai.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
MOHAMMED SALISSOU HAMISSOU
A halin da ake ciki mayakan Kudancin Sudan, sun sanar da harbo biyu daga cikin jiragen yakin Arewacin Sudan, dake cigaba da kai musu hari a kudancin Jihar Kordofan, inda yanzu haka mutane sama da 75,000 suka gujewa gidajensu.
Gamar Delman, mai Magana da yawun kungiyar SPLM, yace sun harbo jirgi daya Kalkul, kirar Antonov, kana kuma an harbo na biyu a Kauda, kirar MIG Joint-3.
Dangane da yadda za’a warware wannan matsala, mun ji ta bakin Dr Hamman Boboyi, na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu