Isa ga babban shafi
Libya

Tawagar Shugabannin Kasashen Afrika Na Kasar Libya

Wata tawaga ta musamman daga kungiyar Tarayyar Afrika ta gana da Shugaban kasar Libya Moammar Gaddafi, domin lalubo yadda za'a kawo karshen barin wuta da rasa rayuka da akeyi a kasar.Bayanai na nuna cewa tawagar ta musamman ta tattauna da Shugaba Gaddafi a wani katafaren gida dake birnin Tripoli.Tawagar ta kunshi Shugaban kasar Mauritania Mohammed Ould Abdel Aziz, da Shugaban kasar Mali Amadou Toumani Toure, da Shugaban kasar Congo Denis Sassou Nguesso, da Shugaban kasar Afrika ta kudu Jacob Zuma da Ministan Harkokin Waje na kasar Uganda Henry Oryem Okello dake wakiltan Shugaba Yoweri Museveni .Ayarin tawagar Shugabannin kasashen Afrika sun sauka a wani filin sauka da tashi na jiragen sama na Mitiga kusa da birnin Tripoli.Daga bisani aka dauke su domin ganawa da magoya bayan Shugaba Gaddafi, kafin sun gana da bangaren ‘Yan adawa 

Shugaban Libya Moammar Gaddafi
Shugaban Libya Moammar Gaddafi rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.