Isa ga babban shafi
Tunisia

Fursunoni 71 Suka Mutu A Boren Tunisia

A kasar Tunisia fursunoni 71 ne suka rasa rayukan su sakamakon bore don kifar da Gwamnatin Zine El-Abidine Ben Ali.Ministan Sharia na kasar Lazhar Karoui Chebbi ne ya bada wadannan alkaluma.Ministan yace 48 daga cikin fursunonin gobara ta hallaka su a gidan yari dake Monastir.A yanzu haka dai kungiyoyin kodago a kasar nata taruwa a garin Sidi Bouzid inda aka fara yin bore a kasar.Kungiyoyin na kara neman jama’ar su dasu cigaba da bore Alhamis.  

Yanayin bore dan tsakanin nan a birnin Tunis
Yanayin bore dan tsakanin nan a birnin Tunis rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.