Isa ga babban shafi
Tunisiya

Masu Sabon Bore Na Son A Soke Jamiyyar RDC

Daruruwan mutane yau a birnin Tunis na kasar Tunisia sunyi dandazo  inda suke kira da'a soke jamiyyar hambararren Shugaban kasar Zine El-Abidine Ben Ali, wato RDC.‘Yan sanda sunyi ta jefa barkonun tsohuwa domin fasa taron masu bore.Karkashin dokar da tsohon Shugaban kasar ya kafa kafin ya tsere ranar Juma'a data gabata, duk wani taron gangami ko bore a fadin kasar haramtacce ne.Tsohon Shugaban Ben Ali na kasar Saudiyya inda Hukumomin kasar suka bashi mafaka 

Dakaru Dake sa idanu a Tunis
Dakaru Dake sa idanu a Tunis rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.