Isa ga babban shafi
Mozambique

Ambaliya Da tsawa Sun Kashe Mutane 12 a Mozambique

A kasar Mozambik tsawa da ambaliyan ruwan sama sun hallaka mutane takwas a tsakiyar kasar wanda ya kawo yawan mamata 12.Kamar yadda jami'in ‘yan sanda na yankin, Belmiro Mutadiwa, yayi bayani, mamatan na wani taro ne karkashin wata bishiya, a yankin Mossurize dake gunduman Manica, dab da kan iyakan kasar da Zimbabwe, lokacin da tsawan ta sauka.Wani Jami'in Hukuma dake yankin yace  ruwan saman da za'a samu nan da watanni biyu masu zuwa zai haifar da ambaliyan ruwan gaske a cikin kasar. 

Taswirar kasar Mozambik
Taswirar kasar Mozambik Latifa Mouaoued/RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.