Isa ga babban shafi
Najeriya

Hukumar ICPC a Nigeria ta gurfanar da shugaban Jam’iyar PDP a kotu

YAU ne ake saran Hukumar Dake yaki da masu cin hanci da rashawa a Nigeria, ta ICPC, zata gurfanar da shugaban Jam’iyar PDP, Chief Vincent Ogbulafor a gaban kotu, saboda zargin da take masa na rub da ciki da kudaden talakawa. 

Talla

Hukumar na zargin Ogbulafor da satar naira miliyan 104 lokacin da yake rike da mukamin Minista, a karkashin Gwamnatin Olusegun Obasanjo.

Tuni dai Ogbulafor ya musanta zargin, inda ya danganta shi da siyasa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.