Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Masoyan mawaki Nura M. Inuwa sun yi zanga- zangar rashin sakin wakokinsa na tsawon lokaci

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai', Hauwa Kabir ta duba wasu daga cikin abubuwan da suke wakana a fannin fina finai da wakoki, ciki har da zanga - zangar da wasu masoyan mawaki Nura M. Inuwa  suka yi sabili da dadewa da ya yi bai saki waka ba.

Shahararren mawakin Hausa, Nura M. Inuwa.
Shahararren mawakin Hausa, Nura M. Inuwa. Twitter@m inuwa
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.