Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Muhimmancin masana'antar shirya fina-finai wajen samar da ayyukan yi (2)

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya cigaba da tattaunawa da  shugaban hukumar tace fim na jihar Kano kan wasu muhimman al'amuran da suka danganci masa'antar.

Wani shagon saida fina-finan Hausa a arewacin Najeriya.
Wani shagon saida fina-finan Hausa a arewacin Najeriya. AFP/AMINU ABUBAKAR
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.