Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Fina-Finai: Bikin bayar da lambobin ta masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood

Wallafawa ranar:

A ranar 23 ga watan Nuwambar da ya gabata ne aka gudanar da bukin bayar da kyaututuka yabo ga wadanda suka taka rawa wajen ciyar da harkar fina-finai ta Kannywood gaba a birnin Kano na Tarayyar Najeriya. Mahaman Salissou Hamissou ya halarci bikin ga kuma tsarabarsa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.