Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Ameen Khan Bahaushe a Fina-finan India

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Fina-Finai ya tattauna ne da wani Jarumi Dan Najeriya mai suna Aminu Abdallah Ameen Khan wanda yanzu haka ke Shirin Fim a Ma'aikatar Fina-finan Indiya Bollywood. A Cikin Shirin za ku ji Wakarsa da ya rera da harshen Indiyanci mai taken TUHI TO MERA PYAR HE.

Ameen Khan a shirin Fim na Indiya.
Ameen Khan a shirin Fim na Indiya. Facebook profile
Talla

 

 

 

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.