Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Fina finai: a Najeriya na ci gaba da samun kwarewa

Wallafawa ranar:

sannu a hankali masu sana'ar shirya fina finan  hausa a tarayyar Najeriya, na ci gaba da nausawa kan turbar sabuwar fasahar zamani ta fannin shirya fina fina a duniya. inda yanzu haka ake samun fina finan hausa da aka shirya tare da siddabaru na'ura mai kwakwalwa. 

wasu masu sana'ar fim din siddabaru na kan aiki a Studio
wasu masu sana'ar fim din siddabaru na kan aiki a Studio
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.