Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

AbdulRahman Abarshi kan ziyarar Macron a Amurka

Wallafawa ranar:

Shugaban Faransa Emmanuel Macron na ziyarar kwanaki uku a Amurka, in da zai tattaunawa da shugaba Donald Trump kan batutuwa da dama da suka hada da yarjejeniyar nukiliyar Iran. Macron na fatan shawo kan Trump don ajiye akidarsa ta adawa da wannan yarjejeniya da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran a shekarar 2015. A game da wannan ziyara, Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Alh. AbdulRahman Dendi Abarshi da ke zaune a birnin Washington na Amurka.

Shugaba Emmanuel Macron da takwaransa na Amurka Donald Trump.
Shugaba Emmanuel Macron da takwaransa na Amurka Donald Trump. ALAIN JOCARD / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.