Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan daure wasu tsaffin shugabannin Brazil da Korea ta kudu

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare tare da Ahmed Abba a yau Litinin ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan yadda kasashen Brazil da Korea ta kudu suka yankewa tsaffin shugabanninsu hukuncin zaman yari, yayinda a bangare guda kuma Afrika ta kudu ma ke shirin bin layi. A yi saurare lafiya.

Kasashen duniya na ci gaba da daukar matakan hukunta tsaffin shugabannin da aka samu da laifin cin hanci da Rashawa.
Kasashen duniya na ci gaba da daukar matakan hukunta tsaffin shugabannin da aka samu da laifin cin hanci da Rashawa. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.