Amurka-Korea ta Arewa
Amurka ta tura kayan yaki Korea ta Arewa
Amurka ta tura rundunar sojin ruwan ko-ta-kwana da jiragen yaki na sama da na kasa zuwa Korea ta Arewa.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Commandar Rundunar Amurka a yankin Pacific Dave Benham, ya ce an tura sojin ne domin taka wa Korea burki kan barazanar da ta ke yi wa kasashe a yankin.
Korea ta arewa dai ta gudanar da gwaje-gwajen makamai masu linzami a 'yan kwanakin nan, tare da barazanar sake wani gwajin a nan gaba.
Sai dai Shugaba Donald Trump ya ce a shirye suke domin fafatawa da Korea ta Arewa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu