Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr.Abdul Rafi'u Lawal kan zaben shugabancin Amurka

Wallafawa ranar:

Yau ake kammala yakin neman zaben shugabancin kasar Amurka, in da ' guda biyu, Hillary Clinton da Donald Trump ke ci gaba da karade wuraren da suke ganin ya dace su samu karin goyan baya don samun nasara. Bayanai sun nuna cewar, Latino da Trump ke barazanar korar su a kasar na ta tururuwa suna cika rumfunan zabe.A kan wannan ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Abdul-Rafiu Lawal da ke jihar Massachussetts ta Amurka. 

Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trum na Republican da ke takaran shugaban kasar Amurka
Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trum na Republican da ke takaran shugaban kasar Amurka 路透社照片
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.