Masar
Republican ta yaba da mulkin al-Sisi
Wata tawagar 'yan jam’iyyar Republican ta Amurka da ke ziyara a kasar Masar ta yaba da yadda shugaban kasar Abdel Fatah al- Sisi ke gudanar da mulkinsa duk da zargin da kasashen duniya ke ma sa na cin zarafin dan Adam.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Tawagar da ke karkashin dan majalisar dattawa Lindsey Graham ta yaba da yadda shugaban ke murkushe yan ta’adda.
Kungiyoyin kare hakkin dan Adam na zargin jami’an tsaron Masar da kama mutane da kuma tsare su ba tare da umurnin kotu ba, kana da azabtar da mambobin kungiyar 'yan uwa Musulmi da aka haramta.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu