Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Ahmed Tijjani Lawal

Wallafawa ranar:

Alkalan kotu a Faransa, sun kawo karshen binciken da suke gudanarwa a game da zargin yin amfani da guba domin kashe shugaban Palasdinawa Yasser Arafat a shekara ta 2004.Yasser Arafat dai ya mutu ne a wani asibiti da ke birnin Paris na Faransa, a wani yanayi da wasu ke zargin cewa an yi amfani da sinadirin guba na Polonium ne domin kashe shi.A zantawarsu da Abdulkarim Ibrahim, Alhaji Ahmed Tijjani Lawal, manazarci al’amurran yau da kullum, ya bayyana yadda yake kallon wannan mataki da alkalan suka dauka. 

Marigayi Yasser Arafat.
Marigayi Yasser Arafat. REUTERS/Ahmed Jadallah/Files
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.