Isa ga babban shafi
Brazil

'Yan kasar Brazil suna zanga zangar adawa da Shugaba Dilma Rousseff

Yau Lahadi kimanin ‘yan kasar Brazil miliyo guda ne suka fito, don yi zanga zangar adawa da shugabar kasar, Dilma Rousseff. Shugabar na ci gaba da samun matsin lamba ne, saboda yadda tattaln arzikin kasar ke tangal tangal a hannun ta, da kuma yadda sunanta ya bayyana a wata badakalar cin hanci, da ta yi awon gaba da mukaman wasu manyan 'yan siyasar kasar.Masu zanga zangar sun fito birane da garuruwa 74 a fadin kasar, inda aka sami kusan mutane dubu 600, da suka fito a Sao Paulo, babban birnin kasuwancin kasar. 

Shugabar kasar Brazil Dilma Rousseff
Shugabar kasar Brazil Dilma Rousseff Reuters/路透社
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.