Isa ga babban shafi
Mata Mazari

Shiri kan ranar mata ta Duniya da auren zaurawan Kano

Wallafawa ranar:

Shiri mata mazari na wannan karo bayan rashin gabatarwa na wani lokaci, ya duba duba bikin ranar mata ta duniya da MDD ta ware ranar 8 ga watan Maris. Mun kuma leka Jihar Kano ta Tarayyar Nigeria, inda ake shirin auren zaurawa 1000 da taimakon gwamnatin jihar.

Talla

Masu sauraro ku kasance da Hauwa Kabir cikin wannan shirin na wannan lokaci:

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.