Isa ga babban shafi
IMF

Kotun Amurka ta saki Dominique Strauss-Kahn

Kotun Amurka  mai sauraren karar Dominique Strauss-Kahn tsohon shugaban hukumar bada lamuni ta duniya, ta bada umurnin sakin shi, bayan zarginsa da yiwa wata 'yar kasar Guinea Fyade. Kotun kuma tace zata mayarwa Dominique Strauss-Kahn kudin Belinsa da kotun ta karba kimanin dala Miliyan 6.

Tsohon Shugaban Asusun Bada lamuni Dominique Strauss-Kahn
Tsohon Shugaban Asusun Bada lamuni Dominique Strauss-Kahn REUTERS/Allan Tannenbaum
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.