Isa ga babban shafi
Amurka

Barak Obama ya yi jinjina ga Robert Gates

Shugaban kasar amurka barak obama ya yi jinjina ga sakataren tsaron kasar mai baring ado, Robert Gates kan yadda ya tabbatar da da’a tsakanin sojan Amurka, da ke aiki a kasashe Iraqi da Afghanistan.Cikin jawabin daya yi, a lokacin faretin ban kwana ga Mr gate, Obama yace "A lokacin da muke cike da shakku kan yakin kasar Iraqi, Bob Gates ya shugabanci yakin kuma ya dawo da doka da oda".Shugaba Obama ya kuma baiwa Mr gates lambar yabo ta kasar Amurka  

REUTERS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.