Isa ga babban shafi
IMF

Mutanen Masu Zama Cikin Tsananin Talauci sun Karu a Duniya

Hukumar kula da bada Lamani ta Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta bayyana cewa rikicin tattalin arzikin da duniya ta fuskanta, ya kara jefa mutane milyan 53 cikin tsananin talauci tare da janyo mutuwan yara da suka kai milyan 1.2.Dukda wannan matsalar, a cikin rohoton hukumar na jiya Jumma’a ta ce mutane da su ke rayuwa kasa da dalar Amurka 1.25, wanda shi ne mizanin tsananin talauci, zasu ragu zuwa mutane milyan 920, zuwa shekara ta 2015, maimakon mutane bilyan 1.8 cikin shekarar 1990.Wannan ya nuna akwai kasashe da suka himma wajen tabbatar da cimma muradun karni ma MDD, na rage mutanen da ke cikin talauci zuwa shekara ta 2015.

Un tirailleur sénégalais et sa famille.
Un tirailleur sénégalais et sa famille.
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.