Isa ga babban shafi
Asiya

China za ta gabatar da wasu yan Canada gaban kotu

China ta ce, ta fara shari’ar wasu ‘yan kasar Canada biyu da ta tsare tun a watan Disambar 2018, ana zargin su da leken asiri.Cigaba da rike wadanan mutane kan iya kara rura wutan rikici tsakanin hukumomin Bejin da Ottawa.

An gabatar da wasu yan Canada gaban kottu
An gabatar da wasu yan Canada gaban kottu CC0 Domaine public
Talla

A kasar ta China babban mai gabatar da kara na gwamnati, ya ce mutanen biyu, tsohon jami’an diflomasiya ne, Michael Kovrig da dan kasuwa Michael Spavor duk zasu fuskanci shari’a kan zargin leken asiri da kuma fallasa bayanan sirri.

Tsawon shekaru kasar ta China ta karfafa matakan tsaro wata hanyar kare bayanan sirrin kasar daga masu farautar haka daga kasashen waje.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.