Isa ga babban shafi
Korea ta Kudu

Kotu ta bai wa direban jirgin sama damar tsayar da gemu

Wani gogaggen matukin jirgin sama a Korea ta Kudu ya yi nasarar wata kara da ya shigar gaban kotun kan amince masa barin gashin gemunsa bayan da kamfanin da ya ke aiki ya kore shi kan tsayar da gemun.

Kotu ta bai wa direban jirgin sama damar tsayar da gemu a Korea ta Kudu.
Kotu ta bai wa direban jirgin sama damar tsayar da gemu a Korea ta Kudu. JesseW/CC/Wikimedia Commons
Talla

Tun a shekara ta 2014 aka fara hana shi tuka jirgin sama na tsawon wata daya saboda ya bar gashin gemunsa,amma saboda ya yi aikin ya aske gashin gemun.

Sai jiya ne babban Kotun kasar da ke birnin Seoul ta yanke hukuncin cewa kuskure ne kamfanin jiragen saman ya haramta masa barin gashin gemu ganin akwai matukan jiragen sama a kasashe da yawa da ke da gemu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.