Isa ga babban shafi
AFGHANISTAN

NATO tace sojin Afghanistan da Taliban ke kashewa ya karu

Kungiyar Kawancen tsaro ta NATO tace adadin sojojin kasar Afghanistan da 'yan Taliban ke kashewa ya karu sosai fiye da wanda aka samu a bara.

BASHIR KHAN SAFI / AFP
Talla

Kungiyar tace akalla 'yan Sanda da sojoji 5,000 aka kashe a bara yayin da wasu 15,000 suka samu raunuka dabam-dabam.

Birgediya Janar Charles Cleveland ya bayyana fargabar cewar adadin na iya karuwa bana saboda irin hare haren da kungiyar ke kaiwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.