Sin-Taiwan
Ganawa mai cike da tarihin tsakanin shugaban China da na Taiwan
Ana ganawa tsakanin shugaban China da kuma na Taiwan a birnin Singapore, ganawar da ake kallo a matsayin wadda ke cike da tarihi.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban China Xi Jinping da takwaransa na Taiwan Ma Ying-Jeou, na ganawa karo na farko ne tun bayan yakin basasar da aka yi a shekarar 1949 inda a lokacinsa China ta yi nasara tare da mayar da Taiwan a matsayin wani bangare na kasarta.
Har kullum dai China na kallon Taiwan a matsayin wani sashe na kasar ammna ba ‘yantattar kasa ba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu