Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shekara daya da gwabza yaki tsakanin Isra'ila da Falasdinu a Gaza

Wallafawa ranar:

Kasar Israela da Falasdinawa sun cika shekara daya bayan kazamin yakin da suka gwabza a yankin zirin Gaza inda akayi hasaran rayukan Falasdinawa 2,251 ciki har da yara kanana 500.Ta bangaren Isra’ila ta yi hasaran mutane 73 a yakin na tsawon kwanaki 50.Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dr. Sadiq Alkafawi na jamiar Jihar Nasarawa a Nigeria kan wannan batun 

Zirin gaza, lokacin yakin.
Zirin gaza, lokacin yakin. REUTERS/Baz Ratner
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.