Isa ga babban shafi
Falesdinu-Isra'ila

Shugaban Falesdinu Mahamud Abbas yace zai kai garar izraela a kotun duniya kan kudadensu da ta rike

Shugaban kasar Palestinu Mohmud Abbas a yau lahadi yayi barazanar shigar da karar kasar Israela a gaban kotun duniya, indan Israelar bata zubawa falastinawa harajin kudaden fito da take karba a madadin hukumar cin gashin kan PalastinawaKasar Izaela dai ta hana Falastinawa kudaden ne na tsawon watanni 3, domin nuna bacin ranta da matakin da palestinawan suka dauka na zama mamba a kotun duniya, duk da cewa a karshen watan jiya, Israelar ta ce zata mika palastinawan daruruwan miliyoyin dalar Amruka da ta karba a madadinsuSai dai shugaban Mahamud Abbas yaki amincewa da bada kudade da kashi kashi sai dai kasar ta Isreala ta zuba masu kudaden lokaci guda 

Mahmoud Abbas, le 10 décembre 2014.
Mahmoud Abbas, le 10 décembre 2014. REUTERS/Mohamad Torokman
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.